Hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar Kaduna ta ce aƙalla mutum 85 ne, kawo yanzu, aka tabbatar sun mutu a harin da aka kai jihar.
Ofishin hukumar na Arewa maso yamma ya samu bayanai daga hukumomin yankin cewa tuni aka yi jana’izar mutanen da suka rasu, ana kuma ci gaba da yin bincike.
Tun farko dai rundunar sojin saman ƙasar ta musanta hannu a kai harin.
Read Also:
A jiya Litinin ne, Majalisar Dattawan Najeriya ta lashi takobin gudanar da bincike kan harin kuskuren da rundunar sojin kasar ta kai, da ya janyo asarar rayuka.
Harin dai ya faru ne yayin da mutanen ke tsaka da taron Mauludi da suke yi duk shekara.
ko dai a “yan tsakanin na mun kawo muku yadda rundunar sojin kasar ta bayyana takaicin ta bisa wannan har da takai kan fararen hula.
PRNigeria Hausa
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1254 days 17 hours 48 minutes 42 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1236 days 19 hours 30 minutes 7 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Report By: PRNigeria.com