Home Labarai Rundunar sojin Nijeriya ta yi nadamar kai harin kan masu Maulidi

Rundunar sojin Nijeriya ta yi nadamar kai harin kan masu Maulidi

Miscalculated Bombardment of Kaduna Civilians Regretted – Nigerian Military

Rundunar Sojojin Nijeriya ta bayyana harin da jirgin ta ya kai kan masu gudanar da taron mauludi a kauyen Ligarma dake jihar kaduna matsayin kuskure.

daraktan yada labaran rundunar, Manjo Janar Edward Buba, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar ranar talata, inda sanarwa tace dakarun na sintirin kawar da ‘yan ta’addan sun hangi giftawar ‘yan ta’addan a kauyen.

yace na’urar sintirin ta hango zirga-zirga wasu mutane da suka yi kama da ‘yan ta’adda wannan ce ta sanya aka kai harin.

“an kai harin ne domin gani an dakile yunkunrin ‘yan ta’adda na gudanar da ayyukan su na ta’addanci kan fararen hula.”

yace dakarun sojojin na yin iyaka kokarin su wajen rarrabe al’ummar gari da ‘yan ta’adda. “sojojin na kallon rasa ran dukkan farar hula matsayin abin ki a duk lokacin da irin wannan ta auku.

Buba yace dakarun sojojin na daukar matakan da suka dace wajen kaucewa rasa rayukan fararen hula, daga cikin su kuwa harba bayar da umarnin da Al’umma dake rayuwa a yankunan dake fuskantar matsalar ‘yan ta’addan na su sanar da sojojin.

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Gwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanciGwamnatin Najeriya da gwamnonin APC sun bai wa ƴan kasuwar Singer tallafin biliyan 8Kwankwasiyya ta yi martani kan matakin majalisar Amurka na hukunta KwankwasoSojojin Najeriya sun daƙile hare-haren mayaƙan ISWAP a BornoFarfesa Abdullahi Pakistan ya bayyana dalilinsa na ajiye shugaban Hukumar NAHCONMajalisar Najeriya ta kafa kwamitin nazari kan gyaran dokar zaɓeRundunar sojin Najeriya ta tura dakaru na musamman zuwa Filato don daƙile ƴanbindigaMajalisar Dinkin Duniya da Turkiya sun yi Alla-wadai da harin da aka kai KwaraAmurka ka iya sake kai Hari Nijeriya muddin aka ci gaba da kashe kiristoci- TrumpAmurka ka iya sake kai hari Nijeriya muddin aka ci gaba da kashe kiristoci
X whatsapp