Home Labarai DHQ ta tabbatar da labarin PRNigeria na hallaka, Ali Kachalla

DHQ ta tabbatar da labarin PRNigeria na hallaka, Ali Kachalla

Maj.-Gen. Edward Buba, Director, Defence Media Operations, and Brigadier General Tukur Ismaila Gusau, Defence Spokesperson

Shalkwatar rundunar sojojin Nijeriya ta tattabar da labarin da PRNigeria ta wallafa na hallaka jagoran ‘yan bindiga Ali Kachalla bisa wani harin jirgin sama da rundunar sojin saman Kasar ta kai sansanin su.

wata majiya daga rundunar ta tabbatarwa da PRNigeria cewa  ta cikin wani harin da sojojin saman suka kai sun sami nasarar hallaka ‘yan ta’adda hudu cikin su kuwa harda Ali Kachalla.

daraktan yada labaran shalkwatar, Manjo Janar Edward Buba, ya bayyana cewa sauran wadanda suka gamu da ajalin nasu sun hadar da Machika, Haro da Dan Muhammadu.

idan dai zaku iya tunawa a ranar 11 ga watan Disambar PRNigeria ta wallafa labarin dake cewa wani harin sojojin saman Nijeriya ya hallaka Ali Kachalla bayan wani yunkurin kai hari da shi da tawagar su suka kitsa kan dakarun sojojin dake sintiri a jihar Niger.

PRNigeria ta tattara bayanai daga majiyar tsaron ta cewa Ali kacchalla ya gamu da ajalin sa sakamakon wani hari da dakarun da aka girke a garin Mangoro na karamar hukumar Munya ta jihar Niger.

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp