Kotun koli ta tabbatar da Nasarar Gwamnan Jihar Legas

Kotun Ƙolin Nigeria ta tabbatar da gwamnan jihar Lagos Babajide Sanya- Olo a matsayin halastacce gwamnan jihar.

Kotun Ƙolin ta mai alƙalai guda 7 ta yanke hukuncin ne a yau juma’a.

Idan za’a iya tunawa jam’iyyar LP da dan takarar ta Rhodes Vivour ne suka daukaka karar bayan da suka ga cewa basu gamsu da hukuncin Kotun daukaka kara ba.

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com