Home DUNIYA Jami’ar Jihar Kwara ta kori Dalibai 175

Jami’ar Jihar Kwara ta kori Dalibai 175

Jami’ar Jihar Kwara ta kori dalibai 175 bisa gudanar  karya doka da laifukan da suka shafi satar Jarrabawa a jami’ar.

wannan dai na cikin wata sanarwa da mukaddashin daraktan yada labarai da hulda da jama’a ta jami’ar Dr. Saeedat Aliyu ta fitar wadda aka raba manema labarai a ranar litinin.

sanarwa ta ce daliban da jami’ar ta kora na cikin wadanda aka samu da laifukan da suka shafi satar jarrabawa, sata, amfani da sakamakon Bogi domin samin damar fara karatu a Jami’ar, tayar da tarzoma, damfara, shiga cikin haramtattun kungiyoyi da sauransu.

sanarwa ta ce wadannan sune dalilan da suka sa hukumar gudanarwa Jami’ar korar daliban duba da karya kaída da dokokin ta.

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp