Home General Gwamnatin Jihar Kano zata Sabunta Asibitocin Sha -ka- tafi da ke Mazabu...

Gwamnatin Jihar Kano zata Sabunta Asibitocin Sha -ka- tafi da ke Mazabu 484

Gwamnatin jihar Kano tace ta dauki gabarar cigaba da inganta lafiyar mata masu haihuwa da yara kanana da kuma jarirai dake fadin jihar ta hanyar gudanar da riga kafi.

Gwamnan Alhaji Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana hakan a yayin bikin kaddamar da taron mata masu haihuwa na shekara ta 2024 da ya gudana a karamar hukumar Tarauni a jihar

Abba Kabir ya ce Gwamnatinsa karkashin ma,aikatar lafiya ta shigo da wani shiri na samawa mata masu haihuwa da jarirai magani kyauta a Asibitoci a jihar.

Ya ce gwamnatinsa na kokarin wajen Samar da ingantaccen abinci Mai Gina jiki da Kuma shirin kakkabe ciwon Shan inna ta hanyar mayar da Kai da bayar da goyon baya ga allurar-riga-kafi.

ya kara da cewa tuni shiri ya yi nisa don Sabunta Asibitocin Sha -ka- tafi da ke Mazabu 484 da ke fadin JIhar.

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
COAS Ya Bukaci Bojojin Nijeriya da su Mayar da Hankali Wajen Kare Rayukan Fararen HulaTURA TA KAI BANGO: Bayan Mutuwar Bashar Sani, Dole ne Arewa Ta Fuskanci MatsalolintaDangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige Fubara
X whatsapp