Home General Kwalara ta kashe mutum 25 a jihar Sokoto – Kwamishina

Kwalara ta kashe mutum 25 a jihar Sokoto – Kwamishina

Aƙalla mutum 25 ne suka mutum aka kwantar da wasu da dama kuma a asibitoci sakamakon ɓarkewar cutar kwalara – amai da gudawa – a ƙananan hukumomi uku a jihar Sokoto.

Kwamishinar lafiya ta jihar Asabe Balarabe wadda ta bayyana haka ga manema labaraai a Sokoto, ta ce ana yi wa mutum 15 da suka kamu da cutar daga yankunan ƙaramar hukumar Sokoto ta Arewa da Silame da kuma Kware, magani.

Asabe ta kuma ce annobar ta kama mutum 1,160 ne kuma tuni 25 sun rasu a sakamakon cutar.

Kwamishinar wadda ta ce tuni an raba magunguna a ƙananan hukumomi 18 ta ce kwamitocin taimakon gaggawa na jihar na aiki tuƙuru tare da gwamnatin jiha domin dakatar da bazuwar cutar.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp