Rahotanni na bayyana cewa mummunan Hatsarin Mota ya Yi sanadiyar rasa rayukan mutane 14 a jahar Jigawa.
Read Also:
Kakakin Rundunar Yan Sandan jahar Jigawa, DSP Shisu Lawan Adamu, ne ya tabbatar da hakan a Wani takaitaccen sako da ya aike da manema labarai, a ranar Litinin.
Sai dai rahotanni na cewa direban motar ya na nan a raye.
Kawo yanzu Rundunar ba ta bayyana musabbabin faruwar lamarin ba.
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1485 days 22 hours 55 minutes 46 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1468 days 37 minutes 11 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021
Report By: PRNigeria.com