Home General Gwamnan Kano ya kafa kwamitin shura

Gwamnan Kano ya kafa kwamitin shura

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nada shugabannin majalisar Shura ta jihar kano.

A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya aikowa PRNigeria, ya ce an nada yan Majalisar Shura ne domin su rika baiwa gwamnati shawarwari akan duk wani abu da ya shafi rayuwar al’ummar jihar Kano.

1. Professor Shehu Galadanci

 

Vice Chairman

2. Professor Muhammad Sani Zahraddeen

Members

3. Sheikh Wazirin Kano

4. Sheikh Abdulwahhab Abdallah

5. Malam Abdullahi Uwais

6. Sheikh Karibullah Nasiru Kabara

7. Dr. Bashir Aliyu Umar

8. Sheikh Shehi Maihula

9. Sheikh Tijani Bala Kalarawi

10. Professor Umar Sani Fagge

11. Professor Dr. Muhammad Borodo

12. Sheikh Sayyadi Bashir Tijjani

13. Professor Muhammad Babangida

14. Sheikh Nasidi Abubakar Goron-Dutse

15. Khalifa Sukairaj Salga

16. Sheikh Hadi Ibrahim Hotoro

17. Khalifa Tuhami Atiku

18. Sheikh Nasir Adam

19. Professor Salisu Shehu

20. Sheikh Muhammad Bin Othman
21. Sheikh Musal Kasiyuni
22. Dr. Muhammad Tahir Adamu
23. Sheikh Liman Halilu Getso
24. Malam Abdurrahman Umar
25. Malam Ado Muhammad Dalhatu
26. Abdullahi Salihu Aikawa
27. Dr. Nazifi Umar
28. Shiek Abubakar Kandahar
29. Sheikh Umar Sanji Fagge
30. Sheikh Sani Shehu Maihula
31. Malam Kabiru Dantaura
32. Sheikh Sammani Yusuf Makwarari
33. Khalifa Abdulkadir Ramadan
34. Malam Nura Adam
35. Malam Ado Muhammad Baha
36. Malam Nura Arzai
37. Malam Saidu Adhama
38. Malam Sani Umar R/Lemo
39. Khalifa Hassan Kafinga
40. Gwani Ali Haruna Makoda
41. Sheikh Auwal Tijjani
42. Major General Muhammad Inuwa Idris
43. Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
44. Alhaji Sabiu Bako
45. Alhaji Muhammadu Adakawa
46. Gwani Shehu Wada Sagagi, shi zai Kasance a matsayin Sakataren majalisar Shurar .

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp