Home General Ƴan bindiga sun ƙara ƙone gidaje, asibiti da masallaci a jihar Zamfara.

Ƴan bindiga sun ƙara ƙone gidaje, asibiti da masallaci a jihar Zamfara.

Rahotannin daga jihar Zamfara a arewa maso yammacin Nijeriya na bayyana cewa wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun Kai hari ƙauyen biya aiki dake karamar hukumar tsafe ta jihar Zamfara, in da suka lalata akalla gidaje 10 da asibiti gami da masallacin juma’a .

Idan za a iya tunawa a baya bayan nan ƴan bindigar sun kai wani hari ina da suka bankawa gidaje da masallaco gami da kayan abinci wuta a wani hari da suka kai.

Harin ya auku ne da misalin karfe 8:00 na yammacin ranar asabar, wanda ake kyautata zaton mayakan dake karkashin dan ta’adda adamu Aliero ne suka kai.

Wata majiya ta shaidawa jaridar Emergency Digest cewa harin na matsayin ramuwar gayya bisa kisan Kanin Aliero wato Isuhu Yellow, da Dan sa na cikin sa a wani harin kwantan bauna da jamián tsaro suka yi a yankin Keta makwannin uku da suka gabata.

Shaidar gani da ido sun tabbatar da cewa ýan taáddan sun tasamma garin ne tare da bankawa abubuwan wuta ba tare da sun yi garku wa da kowa ba.

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp