Home Labarai Najeriya na maraba da taimakon Amurka idan za a kare martabarta’

Najeriya na maraba da taimakon Amurka idan za a kare martabarta’

Gwamnatin Najeriya ta ce za ta yi maraba da duk wani taimako daga Amurka kan magance masatsalar masu tayar da ƙayar baya, matsawar za a mutunta kimarta.

Mai magana da yawon shugaban ƙasar, Daniel Bwala ne ya bayyana hakan a ranar Lahadi ya ce  kamat yadda kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito”Muna maraba da taimakaon Amurka wajen yaƙi da masu tayar da ƙaya baya a ƙasarmu matsawar za ta kare mutuncinmu”.

Shugaba Trump na Amurka ya yi barazanar ɗaukar matakin soji kan Najeriya, idan hukumomin ƙasar ba su ɗauki mataki bakan abin da ya kira ”yi wa kiristoci kisan kiyashi a ƙasar”.

A ranar Lahadi ne Donald Trump ya shaida wa manema labarai cewa sojojin Amurka za su aika dakaru Najeriya ko su ƙaddamar da hare-hare ta sama domin dakatar da abin da ya kira ”kisan kiristoci a ƙasar”, sai dai bai bayar da cikakken bayani ba.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp