Home WASANNI Raphinha ya Magantu kan Fitar da ƙungiyarsa da aka yi Daga Champion...

Raphinha ya Magantu kan Fitar da ƙungiyarsa da aka yi Daga Champion Lig

Raphinha

Raphinha ya Magantu kan Fitar da ƙungiyarsa da aka yi Daga Champion Lig

 

Dan wasan Barcelona na gaba Raphinha ya ce fitar da ƙungiyarsa da aka yi daga Champion Lig, “fashi aka yi wa Barcelona”.

A duka wasanni biyun da suka buga na gida da waje an korar mata ɗan wasa daya, waɗanda abokiyar hamayyarta Atletico Madrid ta ci ta 3-2 gida da waje.

A wasan farko an ci Barceola har gida 2-0, yayin da a wasa na biyu Barcelonan ta ci 1-2, amma duk da haka an cire ta.

A duka wasannin sai da aka fara katin gargaɗi sa’annan daga baya a bayar da jan kati, bayan duba na’urar da ke taimakawa alƙalin wasa.

Raphina bai buga duka wasannin ba sakamakon raunin da ya ji: “a wajena fashi ne wannan wasan. Ba wai wannan ba har wanda aka fara”.

“Alƙalin wasan bai iya komai ba, hukuncin da ya yi ba wanda hankali zai ɗauka ba ne.

“Ban san duka nawa Atletico suka yi wa ‘yan Barcelona ba, amma alƙalin wasan bai basu ko katin gargaɗi ɗaya ba.

“Ban san tsoron me suke ji ba idan Barcelona ta yi nasara.”

 

 

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Mutane 200 Sun Mutu Sakomakon Girgizar ƙasar a ColombiaShahararren Mawaƙin Najeriya, Davido ya Rubuta wa Trump Wasiƙa Kan Zaɓen Jihar OsunHukumar NHRC ta Buƙaci a Kama Malamin Addinin, Sheikh JingirRundunar sojin Najeriya ta Daƙile Shirin Ƴan Bindiga a FilatoJami'an Ƴan Sanda 10 Sun Mutu Yayin Artabu da Ƴan Bindiga a Jihar KebbiAn Naɗa ɗan Najeriya Gidado Shuaib Wakilin Matasa na IPRA-UN Gabanin GWAEFCC da "Wuce Gona da Iri" da Tambayar 2027: Shin ana Rudar da Tinubu ta Hanyar Mutanen da ke Kewaye da Shi ? Daga Yushau A. ShuaibAn Samu Gawar Yara 3 da guda 1 a Sume a Gidan Mai Maganin GargajiyaMene ne Ainihin Abin da ya faru Aka Rufe Asusun Bankunan Gwamnatin Osun ?Jami'an Tsaro Sun Ceto Mutane 308 a Jihohin Arewacin Najeriya An Kama Mutane 6 da Ake Zargin da Taimaka wa Mayaƙan ISWAP a Jihar BornoZaɓen 2027: PDP ta Miƙa Sunan Jonathan ga INEC a Matsayin ɗan Takararta na Shugaban ƙasaIyanen Babban Jami'in Kula da Harkokin Kuɗaɗen ƙungiyar ISWAP Sun Miƙa Wuya ga SojojiAna Zargin Mayaƙan Boko Haram da Kashe Sojojin Nijar 14Gombe 2027: Malamai da Mambobin APC Sun yi Allah-wadai da Sukar Rarara ga Pantami
X whatsapp