• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home Labarai TSARO: Masu Gadi Sun Kama ‘Yan fashi a Jihar Katsina
  • Labarai

TSARO: Masu Gadi Sun Kama ‘Yan fashi a Jihar Katsina

By
'yan Sanda Barayi, Fashi Da Makami
-
April 15, 2022
Arewa Award

Wasu Manyan barayin waya sun gamo da gamon su a Jihar Katsina dake Arewa Maso Yammacin Nijeriya

Wani fitaccen mai bin diddigin lafuka mai zaman kansa, Isyaku Abdullahi Kontogora, ne ya sami nasarar damke su a Unguwar Liyafa dake cikin Birnin Katsina, ya kuma mika su ga Rundunar ‘Yan Sandan Jihar tare da tabbatar da an gurfanar dasu gaban Kotu nan take.

Barayin ‘yan kimanin shekaru Ashirin a duniya, sun addabi Al’umma Unguwar ta Liyafa da sace-sace a ‘yan tsakankanin nan.

Kontagora wanda ya sami damar lashe lambar yabo ta tsaro da Agajin Gaggawa ta (SAEMA) a shekarar 2020, sakamakon nasarar da ya samu na kama wasu da ake zargin ‘yan  fashi da makami masu garkuwa da mutane a Jihohin Kaduna, Neja da kuma Babban Birnin Tarayya Abuja.

Read Also:

  • Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah
  • Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina
  • Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai

Ya shaidawa PRNigeria cewa ya kama barayen ne guda biyu da misalin karfe 12 na daren Laraba, yace dubun barayin ta cika ne bayan da suka yi kokarin yiwa wani mutum kwacen waya a unguwar ta Liyafa.

“Na kama su nan take bayan sun gama yi waw ani mazaunin yankin fashi, kuma daga baya na mika su ga jami’an “yan sanda wadanda ke aiki a wani shingen bincike na kusa, sannan na tabbatar an gurfanar da su a gaban Kotu cikin sa’oi 24.”

An sami takobi da wasu kudi da waya daga hannu barayin biyu, sai dai kuton da aka gurfanar dasu ta bayar da umarni a cigaba da tsare su a hannun ‘Yan sanda.

Wani bincike da PRNigeria ta gudanar ya tabbatar da cewa ‘yan fashin na ayyukan su ne da Adduna musamman cikin dare, inda suke farwa mutanen dake tsakada tafiya domin kwace musu wayoyin hannu da kayayyaki su.

By PRNigeria

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Previous articleTSARO: Dakarun MNJTF Sun Sake Halaka Kwamandan Mayakan ISWAP da Mayakan Kungiyar 15
Next articleLAFIYA: Gwamnatin Adamawa ta Sanar da Kawo Kashen Cutar Kwalara
'yan Sanda Barayi, Fashi Da Makami

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah

Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina

Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai

Gwamnonin PDP na taro a Zamfara

Ya kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai – Musa

Hukumar KAROTA ta kaddamar da kotun tafi da gidanka a jihar Kano

kotu ta dakatar da asusun banki huɗu na Mele Kyari

Ana neman mutane 40 a cikin Kogi bayan kifewar kwale-kwale a Sokoto

A biya mu haƙƙoƙinmu, ba mu son bashin gwamnati – ASUU

Amurka za ta sayar wa Nijeriya makamai da kuɗinsu ya kai dala miliyan 346

PDP za ta ƙaddamar da kwamitocin zartaswa na shiyoyi

EFCC ta ba da belin tsohon gwamnan Sokoto Tambuwal da ta tsare

Recent Posts

  • Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah
  • Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina
  • Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai
  • Gwamnonin PDP na taro a Zamfara
  • Ya kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai – Musa

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1529 days 13 hours 3 minutes 19 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1511 days 14 hours 44 minutes 44 seconds

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
Bama goyan bayan ayyukan ta'addanci a Najeriya - Miyetti AllahSojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a KatsinaShalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kaiGwamnonin PDP na taro a ZamfaraYa kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai - MusaHukumar KAROTA ta kaddamar da kotun tafi da gidanka a jihar Kanokotu ta dakatar da asusun banki huɗu na Mele KyariAna neman mutane 40 a cikin Kogi bayan kifewar kwale-kwale a SokotoA biya mu haƙƙoƙinmu, ba mu son bashin gwamnati - ASUUAmurka za ta sayar wa Nijeriya makamai da kuɗinsu ya kai dala miliyan 346PDP za ta ƙaddamar da kwamitocin zartaswa na shiyoyiEFCC ta ba da belin tsohon gwamnan Sokoto Tambuwal da ta tsareMajalisar Dokokin Kano ta Dakatar da Ciyaman din RanoƘananan dillalan mai sun zargi shugabanninsu da yiwa Matatar Dangote zagon ƙasaAtiku Abubakar ya magantu kan tsare Tambuwal da EFCC ta yi
X whatsapp