Home Labarai Mutum 9 Sun Mutu Yayin Da Dama Suka Jikkata Sakamakon Hadari A...

Mutum 9 Sun Mutu Yayin Da Dama Suka Jikkata Sakamakon Hadari A Gombe

road safety

Kwamandan shiyya na hukumar kiyaye haddurata jihar Gombe Felix Theman ya tabbatar da mutuwar mutum 9 wasu mutum 11 kuma suka jikkata a sakamakon wani hari da ya auku a yammacin ranar laraba.
Theman ya bayyana cewa hadarin ya auku ne a mahadar Bomala dake gombe ta kudu da misalign karfe 8 na yamma, sakamakon Birki daya shayewa a wata motar tirela da take dauke da jarkokin man girki.
Yace hadarin ya rutsa da mutum 20, inda likitoci suka tabbatar da mutuwar mutum 9, mutane 11 kuma suka sami muggana raunika, sakamakon hadirin.
Ya tabbatar da cewa wadanda suka jikka an garzaya da su Asibitin koyarwa na FTHG dake Gombedomin basu kulawar data dace.
Daga bisani Kwamandan Shiyyar ya bukaci matuka Ababan hawa da su gujewa yin gudun wuce sa’a, musamman a lokacin da suka shigo cikin Al’umma, yace ya kamata ace tafiya a cikin mutane ta kasance kilomita 40 cikin sa’a guda.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp