‘Yan sanda sun kama tsohon mataimakin gwamnan jihar Imo

Rahotanni na bayyana cewa jami’an ‘yan sanda a jihar Imo sun kama tsohon mataimakin gwamnan jihar Gerald Irona.

An ruwaito cewa dakarun sun kama Irona ne gidan sa dake Owerri da misalign karfe 10:15 na safiyar ranar laraba, wanda kuma aka tabbatar da yanzu haka yana hannun dakarun ‘yan sandan jihar kamar yadda jaridar PUNCH ta ruwaito.

Akwai Karin bayani…………

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com