Wata kotun majistiri dake Owerri, na jihar Imo dake kudu maso gabashin Nijeriya ta bayar da umarnin cigaba da tsare tsohon mataimakin gwamnan Jihar Gerald Irona a gidan gyaran hali da tarbiyya.
Read Also:
Bayan sauraren bangaren masu shigar da kara da masu kariya, mai shari’a C.N Ezerioha, ta bayar ta umarnin ajiye Irona a gidana ajiya da gyaran hali na Owerri.
Haka kuma mai shari’ar ta kara da cewa kotun bata da hurumin sauraren karar
Tun da fari dai Lauyan tsohon mataimakin Gwamna, S.I Imo, ya nemi a bayar da shi beli
PRNigeria Hausa
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1486 days 6 hours 38 minutes 31 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1468 days 8 hours 19 minutes 56 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021
Report By: PRNigeria.com