Home DUNIYA Wani sabon hari a Jamhuriyyar damukradiyya congo yayi sandiyyar mutuwar mutane 40

Wani sabon hari a Jamhuriyyar damukradiyya congo yayi sandiyyar mutuwar mutane 40

Wani sabon harin mayakan tayar da kayar baya na ADF a gabashin jamhuriyyar damukradiyyar Congo yayi sanadiyyar mutuwar mutane 40 kamar yadda hukumomi suka bayyana.

Shugaban wata kungiyar Al’umma a kauyen mukondi ne ya tabbata da faruwar lamarin inda yace  mayakan sun hallaka mutanen ne da wukake.

Kungiyar ‘yan tawayen ADF ta samo asali ne daga kasar Uganda wadda ta fara gudanar da ayyukan ta a gabashin Congo a tsakiyar shekarun 1990, wanda aka ce mafi yawa cikin ‘ya’yan kungiyar musulmai ne dake kisan gilla ga fararen hula.

A  shekara 2021 ma an alakanta hare-hare da aka kai kasar Uganda kuma aka kaddamar da wani farmaki na hadin gwiwa tsakanin sojojin congo da na Uganda domin farautar mayakan a Arewacin Kivu da kuma lardin Ituri dake makwabtaka da su.

Ko a makon daya gaba ta kasar Amurka ta sanya tukuicin dala miliyan biyar ga wanda ya bayar da bayanan yadda za’a kama shuganban kungiyar.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
HOTO: NSCDC ta Tsare Jami'ai 24 Kan Mutuwar Masu Hakar Ma'adinai a TsareShirin Tallafin Mai: Atiku ya yi Watsi da Gaskiyar Magana – APCGwamnatin Tarayya ta Inganta Samar da Abinci ta Hanyar Shirin AgriShield na ONSA Daga Chido OnumahAtiku ya yi Tambaya Kan Rashin Zuwa UNGA a Karo na Uku da Tinubu ya yi, ya Nemi Karin BayaniFalconets ta Fice Daga Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata Ƴan Kasa da Shekaru 20 Bayan Colombia ta Sha Kashi a Wasan KarsheMatawalle Ya Nemi Tallafin Czech Don Samar da Alburusan DICON da Canja FasahaRundunar Sojojin Najeriya Ta Tallafa wa Iyalan Sojojin Gambia da Suka MutuFilato: Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa 11, Sun Kwato MakamaiOPHK ta yi Bayani Kan Rahoton Amnesty na 2016 Dangane da Mutuwar da Ake Zargi a Barkin Giwa2027: Sama da Mambobin Jam'iyyar NDC 6,000 Sun Sauya Sheka Zuwa PDP a EnuguKwankwaso ya Nuna Aniyar Yin Sulhu da Gwamna YusufYadda Hon. Hudu Kanje Ya Sake Fasalin Jagorancin Cigaban Kasa Daga Mika'il Ja'afarƳan Sanda Sun Kama Mutane 300 a Farmakin Wuraren da Ake Aikata Laifuka a FCT Sun Kwace Wukake, Bindigar Wasa, da WiwiZakari Mohammed: Dole Kwara ta Cika Kwarewarta – Dan Takarar ADC ya Nemi Muhawara a BayyaneWSCIJ ta Yaba wa PRNigeria Kan Ci Gaba da Tallafawa Matasa Wajen Sadarwa Bayan Karewar Tallafi
X whatsapp