Matasa a kano na yunkurin tayar da hargitsi bayan samun Nasarar zabe

Tun bayan ayyana sakamakon zaben Gwamnan jihar kano dake arewacin Nijeriya matasa na cigaba da jagaye garin domin muna farin cikin su.

Sai dai PRNigeria ta tabbatar da cewa wasu matasan na amfani da murnar wajen duka gami da kone dukiyoyin Al’ummar.

Duk da ta cikin wata sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar ta ayyana dokar hana zirga-zirga na wani lokaci domin jihar ta dawo hayyacin ta.

Kawo yanzu dai wasu wuraren tuni Jami’an tsaro sun fara kai dauke,  inda wasu kuma ke cigaba da fuskatar wannan kalubale.

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com