Home Labarai Tinubu ya mika Ta’aziyya ga Al’ummar jihar Filato

Tinubu ya mika Ta’aziyya ga Al’ummar jihar Filato

 Shugaban Nijeriya Bola Ahmad ya yi Allah-wadai da Harrin ‘yan bindiga a kananan hukumomin Bukkos da Barkin-Ladi dake Jihar Filato wanda yayi sanadiyar mutuwar mutane da dama.

Wannan dai na kunshe ta cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai taimakawa shugaban kasar ta a fannin yada labarai Chief Ajuri Ngelale.

Sanarwar tace shugaba Tinubu ya bayar da umarni ga jami’an tsaro, dasu gaggauta binciko wadanda ke da hannu a wannan lamari.

Haka Kuma Tinubu ya bayar da umarnin gaggauta bayar da tallafin gaggawa ga wadanda suka jikkata sakamakon aukuwar lamarin da kulawar magunguna.

Daga bisani shugaban kasar ya mika ta’aziyar sa ga Gwamnatin Jihar, tare tabbatar da Al’ummar jihar da Nijeriya baki daya cewa za a tabbatar da an an yiwa wadanda lamarin ya rutsa da su.

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp