Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya ya ba da umarnin tura jami’ai da kayan aiki na musamman zuwa jihar Filato kwanaki ƙalilan bayan hare-haren da suka yi sanadin kashe kusan mutum 200.
Read Also:
Babban Sufeton Kayode Adeolu Egbetokun ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da rundunar ta wallafa a shafinta na sada zumunta, wadda ta sanar da ziyarar da shugaban ‘yan sandan ya kai zuwa jihar ta Filato.
Ya kuma ba da umarni ga mataimakin babban sufeto shiyya ta 4 ya koma jihar Filato da aiki nan take.
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi kira ga hukumomin Najeriya su gudanar da bincike kan hare-haren na jajiberen Kirsimeti.
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1486 days 11 hours 34 minutes 32 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1468 days 13 hours 15 minutes 57 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021
Report By: PRNigeria.com