Home Labarai Dalilin INEC na dakatar da zaben Kunsi da Tsanyawa

Dalilin INEC na dakatar da zaben Kunsi da Tsanyawa

Hukumar Zaɓe me zaman kanta ta Najeriya da dakatar da Zaɓen Ƙunci da Tsanyawa.
Daraktan hulda da wayar da kan Jama’a ga masu zaɓe na hukumar, Sam Olumekun ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya sanyawa hannu.
Sanarwar tace sun dakatar da zaɓen ne, a sakamakon yadda ‘yan daba suka lalata kayan aikin zaɓen a karamar hukumar kunchi.
Hukumar ta kuma bukaci jami’an tsaro da su gudanar da bincike kan lamarin, inda ita ma zata gudanar da nata bincike.
Sauran Wuraren da dakatarwa ta shafa sun haɗar da na mazabun jihohin Akwa Ibom da kuma Enugu.
PRNigeria Hausa
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Bama goyan bayan ayyukan ta'addanci a Najeriya - Miyetti AllahSojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a KatsinaShalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kaiGwamnonin PDP na taro a ZamfaraYa kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai - MusaHukumar KAROTA ta kaddamar da kotun tafi da gidanka a jihar Kanokotu ta dakatar da asusun banki huɗu na Mele KyariAna neman mutane 40 a cikin Kogi bayan kifewar kwale-kwale a SokotoA biya mu haƙƙoƙinmu, ba mu son bashin gwamnati - ASUUAmurka za ta sayar wa Nijeriya makamai da kuɗinsu ya kai dala miliyan 346PDP za ta ƙaddamar da kwamitocin zartaswa na shiyoyiEFCC ta ba da belin tsohon gwamnan Sokoto Tambuwal da ta tsareMajalisar Dokokin Kano ta Dakatar da Ciyaman din RanoƘananan dillalan mai sun zargi shugabanninsu da yiwa Matatar Dangote zagon ƙasaAtiku Abubakar ya magantu kan tsare Tambuwal da EFCC ta yi
X whatsapp