Home DUNIYA Tinubu ya kadu bisa ruftawar gini kan dalibai a jihar Filato

Tinubu ya kadu bisa ruftawar gini kan dalibai a jihar Filato

Shugaban kasa Bola Tinubu ya kadu matuka bisa yadda wani gini a garin Jos dake jihar Filato ya fado kan daliban makarantar Saint Academy dake tsaka da daukar darasi.

Wannan na kushe ta cikin wata sanarwa da mai bawa shugaban kasar shawara kan harkokinyada labarai Ajure  Ngelale ya fitar a yammacin ranar Juma’a.

Sanarwar tace Tinubu na mika sakon ta’aziyyar sa ga gwamnatin jihar Filato, Al’ummar da kuma iyayen wadanda iftila’in ya rutsa da su.

Tinubu ya bayyana wannan lamari matsayin wani rashe ga al’umma kasa baki daya.

Daga bisania ya umarci hukumar bda agajin gaggawa ta kasa NEMA, da kuma hukumar bata gajin gaggawar ta jihar Filato, jami’an tsaro da dukkan al’umma dasu bayar da gudunmawa wajen ceto wadanda wannan iftila’I ya rutsa da su.

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp