Home General DSS da Hisba sun kama masu safarar mutane a Jihar Kano

DSS da Hisba sun kama masu safarar mutane a Jihar Kano

Hukumar tsaro DSS ta sami nasarar bankado wata kungiyar dake ayyukan fataucin yara kanana a jihar Kano dake Arewa maso Yammacin Nijeriya.

jaridar Solacebase ta ruwaito ofishin cewa Ofishin hukumar na jihar kano ne ya bayyana hakan ranar Talata, inda yace dakarun hukumar sun sami nasarar kama wata mata mai kimanin shekaru 17 da haihuwa tare da kubutar da wata yarinya ýar shekara 4 a duniya daga hannun bata garin wadda ýar asalin Nguru ce a jihar Yobe.

Haka zalika ya kara da cewa Jami’an Hisbah na Jihar Kano sun mika wa wata yarinya ‘yar shekara 4 mai suna A’isha da aka yi garkuwa da ita daga Nguru wadda wata mata ‘yar shekara 17 da aka  sakaya sunanta ta kawo ta Kano bayan sun yi garkuwa da ta.

Hukumar DSS ta bayyana cewa bayan karbar Aisha ‘yar shekara 4 da aka sace tare da wanda ta sace ta, sun gano mutumin da ke safarar kananan yara daga Jihohin Makwafta inda ake sayar da su a Kudancin kasar nan.

“Mun kama babban mai safarar kananan yara daga jihohin makwabta zuwa Kano tare da sayar da su a Kudancin kasar nan.

PRNigeria Hausa
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp