Home General Tinubu ya bawa NNPCL Umarni kan Matatar Dangote

Tinubu ya bawa NNPCL Umarni kan Matatar Dangote

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya umarci kamfanin man fetur na kasar daya sayarwa da matatar Mai ta Dangode Danyen Man fetur da sauran matatun cikin gida da naira ba da dalar Amurka ba.

shugaban hukumar tattara haraji ta Gwamantin tarayya (FIRS) Zack Adedeji ne ya bayyana hakan jim kadan bayan fitowa daga taron majalisar zartarwa kasar data gudanar ranar litini, bisa jagorancin shugaban kasar Asiwaju Bola Ahmad Tinubu a birnin Abuja.

Adedeji yace matakin zai taimakawa kasar wajen rage dogaro da dalar Amurka da tayi, sannan kuma zai rage tsadar farashin man fetur da man Diesel da sauran dangoginsu a gidajen Man dake kasar.

ya kara da majalisar zartarwa ta umarci dukkan kamfanin na jihohin kasar dasu fara aiwatar da ita nan take domin habaka harkokin man a fadin Nijeriya.

haka kuma shugaban hukuma FIRs yace sayar da tacen man fetur din daga Matatar ta Dangote zai kasance ne da Naira ba da Dalar Amurka ba.

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp