Home General Bata-Gari sun shiga cikin masu Zanga zanga a Kano

Bata-Gari sun shiga cikin masu Zanga zanga a Kano

Wasu da ake zargi bata gari ne sun shiga cikin masu zanga-zangar lumana a jihar kano dake Arewa maso yammacin Nijeriya

Bata-garin Sun banka wuta a ofishin Hukumar Sadarwa ta (NCC) da ke Kano inda suka kwashe kwamfutoci da kujeru wasu kayan aiki.

haka kuma sun kutsa wasu cikin manyan kantuna a jihar, wanda suka kwaso kayan dake ciki na masarufi da kayan amfanin yau da kullum.

Tun da fari dai matasan sun zargi jami’an tsaro da kai musu hari, inda suka harbi wasu cikin matasan da yanzu haka ba’a san halin da suke ciki ba.

PRnigeria ta zagaya wasu ciki wuraren da aka gudanar da zanga zangar inda babu kowa sai matasan dake dauke da kayan da suka dauko bayan fasa manayan kantinan.

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp