Home Labarai Gwamnatin Kano ta dage dokar hana fita zuwa karfe 6 na yamma

Gwamnatin Kano ta dage dokar hana fita zuwa karfe 6 na yamma

Kwamishinan ‘yansandan jihar CP Salman Dogo Garba ne ya sanar da hakan a yayin zantawar sa da manema labarai a fadar gwamnatin Kano, jim kaɗan bayan kammala taron Majalisar tsaron jihar da Gwamnan Jihar Abba Kabir Yusif ya jagoranta.
CP Dogo ya ƙara da cewa Gwamnatin Kano ta bada damar ne domin al’ummar su ci-gaba da fita harkokin su na yau da kullum.
A ƙarshe sanarwar tayi fatan al’umma zasu bi wannan doka domin tabbatar da zaman lafiya a lungu da saƙo dama ƙaruwar ci-gaban jihar.
Gwamnatin jihar Kano dai ta sanya dokar hana fitar ne da yammacin ranar Alhamis ɗin da ta gabata, bayan zanga-zangar matsin rayuwa ta rikiɗe zuwa fasa shagunan ‘yan Kasuwa da kuma kayan Gwamnatin ana ɗebe kayayyaki.
PRNigeria Hausa
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp