Home General Gwamnatin Kano ta fara daga darajar kananan Asibitocin jihar

Gwamnatin Kano ta fara daga darajar kananan Asibitocin jihar

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bada Umarnin daga darajar karamin asibitin da ke karamar hukumar Albasu zuwa babban Asibiti domin ci gaba da Inganta harkokin kiwon lafiya a karkara

Gwamnan ya bayyana hakan ne Lokacin da ya Kai ziyara duba aikin hanyar kilomita biyar-biyar a yankin.

Hakaza Gwamnan ya bawa ma,aikar ayyuka da gidaje ta Jihar umarnin magance matsalar zai-zayar kasa da ke damun kauyen Hamdullahi na karamar hukumar.

Har ila yau Gwamnan ya bada Umarni fara gyara hanyar da ta tashi daga kwanar Albasu zuwa cikin gari.

daga bisani Gwamnan ya Kai ziyarar gani da ido makarantar kwana ta yammata da ke garin Albasu a wani mataki na fara shirye shiryen sake bude ta domin ci gaba da karatu.

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp