Home General Gwamnatin Nijar ta bankado ma’aikatan bogi sama da dubu 3 da ake...

Gwamnatin Nijar ta bankado ma’aikatan bogi sama da dubu 3 da ake biya albashi

Ministan kwadagon Kasar Saidou Zainabu ta bayyana hakan yayin wani taron manema labarai da ta Kira rana juma’a da ta wuce  a birnin Yamai.

Gwamnatin Jamhuriya Nijar ta ce ta bankado ma’aiktan bogi sama da dubu  3 wadanda ake biya albashin miliyan 540 kowane wata cikin asusun gwamnati.

Zainabu ,ta ce wani bincike da aka gudanar tsakanin watan Yuli zuwa Augustan wanan shakara ya gano yadda ake zurare biliyoyin kudi daga asusun bital malun na kasa domin biyan ma’aikatan da babu su a zahiri.

Rahoton binciken ya ce a watani uku farkon shekara 2022 biliyan 7,7 aka kashe wajan biyan fanshon ma’aikata sabanin biliyan 12,8 da aka kashe a watanin uku farkon shekara 2023 duk da raguwa masu tafiya ritaya da aka samu saka makon tsawaita  lokacin  zuwa ritaya da akayi da shekaru 5.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp