Home General Arewa ba cima-zaune ba ne a Najeriya – Ndume

Arewa ba cima-zaune ba ne a Najeriya – Ndume

Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Mohammed Ali Ndume, ya ce yankin arewa ba cima-zaune ba ne idan ana maganar tattalin arziki.

Ndume ya bayyana haka ne a wata sanarwa, inda ya ce kowace jiha ko yanki da ke ƙasar na buƙatar wani domin ci gaba, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

Sanatan ya ce, “yankin Arewa ba zai taɓa zama cima-zaune ba ko mai dogaro da wani yankin saboda muna da arziki.

“Waɗanda suke tunanin wai waɗannan ƙudurorin harajin arewa zai shafa, ba su fahimta ba ne. Dukkan wani mai ƙaramin samu a ƙasar sai lamarin ya shafe shi.”

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp