Gwamnatin Najeriya ta sauya sunan jami’ar Maiduguri da sunan marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari daga Unimaid da ake kiranta a baya.
Read Also:
Tinubu ya ce ya dauki wannan mataki ne don girmama abubuwan da marigayi tsohon shugaban ƙasar na ayyukan alheri a Najeriya.
Bari mu maye gurbin sunan Jami’ar Maduguri da Jami’ar Muhammadu Buhari
Tun da farko dai, shugaban ya jinjina wa Buhari, inda ya ce duk da cewa ɗan adam tara ya ke bai cika goma ba, ammma ya bayyana shi a matsayin “mutumin kirki, mai mutunci da sanin ya kamata, da kishin kasa, da kyawawan dabi’u da za su amfani har jikoki da kakanni.
Marigayi shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya rasu ne a ranar Lahadin da ta gabata a wani asibiti da ke birnin Landan, inda aka kawo shi gida aka yi jana’izarsa a garin Daura na jihar Katsina a ranar Talata.
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1491 days 22 hours 46 minutes 47 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1474 days 28 minutes 12 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Report By: PRNigeria.com