Home Labarai EFCC ta gayyaci Abubakar Malami

EFCC ta gayyaci Abubakar Malami

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta gayyaci Abubakar Malami tsohon Ministan Shari’a a zamanin shugaban kasa marigayi Muhammadu Buhari.

Malami, wanda ya shafe shekaru takwas a matsayin Minista, ya tabbatar da cewa zai amsa gayyatar.

Cikin wata sanarwa da ya fitar a yau Juma’a, Malami ya ce zai ci gaba da sanar da alumma halim da ake ciki.

Ya ci gaba da cewa a matsayinsa na ɗan ƙasa mai bin doka da kuma kishin ƙasa, ya na mai tabbatar da shirinsa na amsa gayyatar

Idan za,a iya tunawa tsohon ministan a ‘yan kwanakin baya ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Jihar Kebbi a jamiyyar hadaka ta ADC a kakar zabe ta shekara ta 2027.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp