• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home WASANNI Xavi zai cigaba da Jagorantar kungiyar Barcelona
  • WASANNI

Xavi zai cigaba da Jagorantar kungiyar Barcelona

By
Ibrahim Ibrahim Nafiu
-
April 25, 2024
Arewa Award

Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Xavi ya amince ya cigaba da jagorantar kungiyar bayan ya sami karfin gwiwa daga mamallaka kungiyar da manajojinta da duk masu ruwa da tsaki.
“Ni kaina, abokan aikina, dukan mu muna jin cewa muna da ƙarfin da zamu cimma abu mai muhimmanci tare kuma mu cigaba da yin wannan aikin tare.”

Read Also:

  • Nan gaba za ku ga Amfanin dokar haraji -Tinubu
  • Amurka ta fara kai harin soji Arewacin Nijeriya
  • Sojoji sun daƙile yunƙurin harin ƴanbidiga a Borno

Kungiyar kwallon kafa ta Bercelona dai na fuskantar koma tasgaro a baya bayan na, tun bayan da aka cire ta daga gasar cin kofin zakarun nahiyar turai, sa’annan kungiyar kwallon kafa ta real Madrid dake matsayin babbar abokiyar hamayyarta a kasar Spain ta lallasata a ci 3 da 2  a wasan Elclassico.

a kwanakin baya ne dai mai horar da kungiyar Xavi wanda tsohon dan wasan kungiyar ne, ya ayyana kudirinsa na Ajje aikin horar da kungiyar, bisa kwamgaba-kwambaya da take  samu a karkashin kulawarsa.

Duk da cewa dai kungiyar ta Bacerlona ita ce ta lashe gasar ta laliga a kakar bara, to yanzo dai tana matsayi na biyu a bayan Madrid.

kungiyar ta Real Madrid dai na saman teburi da maki 81 a cikin wassani 32, wadda Barcelonan ke biye mata da maki 70 a gasar ta laliga.

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
  • TAGS
  • Barcelona
  • Laliga
  • Real Madrid
  • XaviAlonso
Previous article‘Yan sandan a Kano sun kama masu kwacen waya
Next article‘Yansanda a jihar Bauchi sun hallaka ‘yan Ta’adda takwas
Ibrahim Ibrahim Nafiu

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

Zaɓen CAF: Eto’o ya shigar da kara a gaban kotun sauraren kararrakin wasanni (CAS)

An saka ranar gudanar da gasar CHAN ta Afirka

Tinubu ya yi tir da yadda aka ci zarafin tawagar Super Eagles a Libya

Ƴan wasan Super Eagles sun sauka a Kano

Kano Pillars ta gabatar da sabbin ‘Yan wasa 12

Da alama Lionel Messi zai kafa tarihi a gasar Copa America

Flamingos sun fara atisaye a sansanin su dake birnin tarayya Abuja

Yann Aurel Bisseck na jiran kiran Jamus

NPFL: Kungiyar Kano Pillars zata Dawo Buga Wasa Jihar Kano

Kano Pillars ta Doke Gombe United 3-1 a Wasan Mako na 19 a Gasar Firimiya

Newcastle United na Son Daukar Neymar Daga PSG

PSG ta Sha Kashi a Gidan Monaco a Gasar Ligue 1

Recent Posts

  • Nan gaba za ku ga Amfanin dokar haraji -Tinubu
  • Amurka ta fara kai harin soji Arewacin Nijeriya
  • Sojoji sun daƙile yunƙurin harin ƴanbidiga a Borno
  • Gwamnatin Nijeriya ta yi watsi da kudirin hukuncin kisa ga masu garkuwa
  • ADC ta buƙaci a dakatar da aiwatar da sabuwar dokar haraji

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1661 days 5 hours 28 minutes 51 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1643 days 7 hours 10 minutes 16 seconds

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
Nan gaba za ku ga Amfanin dokar haraji -TinubuAmurka ta fara kai harin soji Arewacin NijeriyaSojoji sun daƙile yunƙurin harin ƴanbidiga a BornoGwamnatin Nijeriya ta yi watsi da kudirin hukuncin kisa ga masu garkuwaADC ta buƙaci a dakatar da aiwatar da sabuwar dokar harajiGwamnati Nijeriya ta haramta fitar da itace zuwa ƙasashen wajeTinubu ya maye gurbin Engr Farouk daga shugabancin hukumar NMDPRAICPC ta ce zata binciki shugaban hukumar NMDPRAZa mu ci gaba da kamen masu bakin gilashin mota - Yan sandaMajalisa ta amince da naɗin sabbin jakadun da Tinubu ya gabatarShugaban Najeriya zai iya dakatar da gwamna - Kotun ƘoliGwamnan Kano Ya Kafa Runduna ta Musamman Don Tabbatar da Tsaro a Tashoshin MotaNNPC ya fara bincike kan fashewar bututun mai a jihar DeltaKotun Ƙolin Najeriya ta tabbatar da hukuncin kisa kan Maryam SandaKotu ta tura tsohon ministan ƙwadago Chris Ngige gidan yari
X whatsapp