Home Labarai Dokar hana zirga -zirga ta dawo aiki a jihar Kano

Dokar hana zirga -zirga ta dawo aiki a jihar Kano

Gwamnatin jihar Kano ta sassauta dokar hana zirga-zirga a jihar daga ƙarfe 12 na rana zuwa karfe 5 na yammacin yau Juma’a, saboda a baiwa mutane damar halartar Sallar juma’a.
Wata sanarwa da ta fito daga jam’ian gwamnatin jihar Kano ta ce dokar dai zata ci-gaba daga ƙarfe biyar na yammacin wannan rana har zuwa lokacin da al’amura suka daidaita.
An shawarci al’ummar jihar da su kasance a gidajensu daga ƙarfe biyar na yammacin yau Jumu’ar domin bin dokar da gwamnatin jihar ta sanya.
A jiya ne Gwamnatin kano ta sanya dokar hana fita a faɗin jihar, biyo bayan shigar ɓata gari cikin zanga-zangar matsin rayuwar da ake tsaka da gudanarwa a faɗin ƙasar.
PRNigeria Hausa
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Kotu ta yanke wa Nnamdi Kanu hukuncin daurin rai da raiKatu ta sami Nnamdi Kanu da laifukan ta'addanciSAEMA 2025: IMPR Ta kaddamar da Littafi Kan Yaki da Sha da fatauci miyagun ƙwayoyi da fasa kwauriSEAMA ta karrama Shugaban NDLEA, da wasu Manyan Jami'an tsaroNa kadu matuka da sace Dalibai 'yan mata a jihar Kebbi - TinubuKwankwaso ya nuna damuwarsa bisa sake dawowar rashin tsaro a NijeriyaMa'aikatan lantarki sun yi barazanar katse wuta a faɗin NajeriyaSERAP ta buƙaci CBN ya dawo da Naira triliyan 3 da ake zargin sun yi ɓatan daboRundunar 'yan sanda Abuja ta Musanta yunkurin hallaka Lt. Ahmed YerimaBabu sauran sakaci a jam'iyyarmu ta PDP - Kabiru TurakiGwamnatin Najeriya ta dakatar da fara karɓar harajin man feturRikici tsakanin Boko Haram da ISWAP ya yi ajalin mayaƙa sama daLikitoci masu neman ƙwarewa na yajin aiki a NajeriyaNajeriya na maraba da taimakon Amurka idan za a kare martabarta'Trump ya nanata aniyarsa ta iya ƙaddamar da hari a Najeriya
X whatsapp