Mr. Abiodun Oyebanji ya karbi rantsuwar kama aiki matsayin sabon gwamnan jihar Ekiti dake kudancin Nijeriya.
Read Also:
Babban Alkalin Jihar Ekiti Justice Oyewole Adeyeye, ne ya rabtsar da Oyebanji a ranar lahadi 16 ga watan Oktoban, 2022 a yayin da taron jama’ar da suka halarci taron suka hau sowa da tafi na nuni farin ciki.
Ya gaji buzun gwamnan jihat kayode Fayemi, wanda ya rike mukamin shugaban kungiyar gwamnonin Nijeriya har kawo biyu.
Yayi rantsuwar Ayobanji ya yi Alkawarin kiyayewa da kuma kare martaba da muhibbar Ofishin na Gwamna da daukacin tsaron Al’ummar jihar.