Kotun daukaka kara dake zaman ta a birnin tarayya Nijeriya Abuja, ta tabbatar da hukuncin sakin jagoran kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu.
Read Also:
Lauyan Kanu, Chief Mike Ozekhome, (SAN) ya bayyana hakan inda yace a zaman kotun na ranar litinin ta tabbatar da ‘yancin wanda yake kare wanda yake karewa.
Ya kuma kara da cewa cigaba da tsare Nnamdi kano da akayi bayan 13 ga watan Oktoba 2022, ya saba da doka.
Akwai karin bayani nan gaba…….