Home Labarai ‘Yan Majalisa a Jihar Ekiti Sun Tsige kakakin Majalisar

‘Yan Majalisa a Jihar Ekiti Sun Tsige kakakin Majalisar

‘Yan majalisa 17 cikin jerin 25 da ake da su a zauren majalisar dokokin jihar Ekiti dake kudancin Najeriya sun zabi Olubunmi Adelugba a matsayin sabon kakakin majalisar dokokin jihar.
Wannan dai ya biyo bayan dakatarwar da majalisar ta yiwa tsohon kakakin majalisar dokokin Rt. Hon. Gboyega Aribisogan da kuma kuri’ar da suka kada na tsige shi daga kan mukaminsa daga bisani.
Idan dai za a iya tunawa majalisar dokokin jihar Ekiti ta tsinci kanta a cikin yanayi na rikice-rikice tun bayan da Hon Funminiyi Afuye dake zama kakakin majalisar dokokin ya rasu a ranat 19 ga watab Oktoban da ya gabata.
Rikicin da a baya ya yi sanadiyyar kulle majalisar dokokin jihar bayan da aka samu rabuwar kawuna a tsakanin mambobin majalisar inda wani tsagi ya goyi bayan jam’iyyar dake adawa a jihar

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp