Home General Gwamnatin tarayyar Nijeriya zata girke dakaru na musamman domin dakile Masu lalata...

Gwamnatin tarayyar Nijeriya zata girke dakaru na musamman domin dakile Masu lalata kayan Gwamnatin kasar

Gwamnatin tarayyar Nijeriya zata girke dakaru na musamman domin dakile Masu lalata kayan Gwamnatin kasar

← Back

Thank you for your response. ✨

.
Babban kwamandan rundunar tsaro ta civil defence NSCDC Abubakar Ahmad Audi, CG, ta cikin wata sanarwa da daraktan yada labarun shalkwatar rundunar DCC OLUSOLA ODUMOSU ya fitar ya bayyana hakan.
Biyo bayan yawaitar lalata kayan Gwamnatin da sace murafan ramuka na dake kan hanyoyin birnin tarayya Abuja Kwamandan rundunar Tsaro ta NSCDC Ahmed Abubakar Audi, PhD, mni, OFR, ya bukaci girke dakarun domin magance matsalar.
Ya bukaci hakan ne yayin wata ziyara daya kai wa ministan birnin tarayya Abuja, He made this commitment during a visit to the Hon Muhammad Musa Bello, bisa nuna damuwa kan karuwar lalata kayan gwamnatin tarayya a birnin.
Ya yaba da kokarin dakarun birnin bisa kokarin dakarun na dakile ayyukan masu satar kayan Gwamnatin wanda aka fi sani da baban bola, dake dauke murafan ramukan dake kan hanyoyin birnin.
Ya kuma bukaci rundunar data sake kara girke wasu dakarun da zasu tallafa wajen zagaya birni domin lura da ramukan da aka sace muradan su, wanda ke matsayin tarkon mutuwa ga masu bin hanyoyin a birnin.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp