Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya dakatar da Gwamnan babban bankin kasar Godwin Emeifele.
Wannan ya biyo bayan binciken da ake kan ofishin sa da kuma wani kudiri na sabuwar Gwamnatin na yin garanbawul ga fannin kudi domin bunkasa tattalin Arziki.
Read Also:
Ta cikin wata sanarwa da ta fito daga ofishin daraktan yada labaran Ofishin Sakataren gwamnatin tarayyar Nijeriya Willie Bassey, inda sanarwar ta Umarci Emefiele daya gaggauta miki aikin ga mataimakin sa wato daraktan ayyuka na babban bankin kasar, wanda zai kasance mukaddashi Gwamnan kafin a kammala bincike.
Ba wannan ne karin farko ba a Najeriya da Gwamnati ke dakatar da Gwamnan bankin kasar ba ko a lokaci Mulkin tsohon shugaban kasar Godlook Jonathan sai da ya Umarci dakatar da Gwamnan babban bankin kasar Sunusi Lamido Sunusi.
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1485 days 19 hours 8 minutes 25 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1467 days 20 hours 49 minutes 50 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Report By: PRNigeria.com