Dakarun sojojin Nijeriya sun sami nasarar kama ‘yan ta’adda 5 tare da hallaka jagoran su Mai-Nasara a dajin Sangeko dake jihar Kebbi.
Daraktan tsaro a birnin kebbi Alhaji. AbdulRahman Usman ya tabbatar da hakan ga manema labarai a ranar talata.
Ya kuma yaba da kokarin dakarun sojin na taimakawa Al’umma domin yaki da matsalar rashin tsaro dake addabar su.
Read Also:
“tallafin da kuke bayarwa na taka muhimmiyar rawa ga jami’an tsaro wajen ganin sun cimma muradin su na tabbatar da kawar da rashin tsaro tare da dawo da zaman lafiya a kasa baki daya.
“kowa na da rawar da zai taka a lamarin tsaro, don haka, yana da kyawon gaske al’umma su sanya hannun wajen tattafawa hukumomin tsaron a dukkan ayyukan da suke domin ganin sun sami nasara,” kamar yadda ya bayyana.
PRNigeria Hausa
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1485 days 20 hours 56 minutes 32 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1467 days 22 hours 37 minutes 57 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Report By: PRNigeria.com