Dakarun sojojin saman Nijeriya sun tarwatsa maboyar ‘yan ta’addan boko haram dake tsaunin Mandara, inda suka halaka Abu Asad da wasu mayakan kungiyar.
Wannan na kunshe ta cikin wata sanarwa da daraktan yada labaran rundunar Air Commodore Edward Gabkwet, inda ya ce dakarun a wani atisayen sama da suka gudanar karkashin rundunar Operation hadin kai a ranar juma’a kan wata maboyar mayakan na boko haram.
Ta cikin wani hoto da aka dauka ta sama ya nuna yadda mayakan ke wani taro da ake zargin babban hari suke kitsawa.
Read Also:
An lura da ‘ yan ta’addanci fiye da 100 da suke da makamai masu nauyi suna yin wasa kuma suna tafiya a cikin gini da ke da jirgin sojoji huɗu.
Haka kuma an hangi ‘yan ta’addan fiye da 100 dauke da manyan makamai na kewaye a yankin da wasu motocin yaki.
The aftermath of the air strike revealed that 2 out of the 3 structures, as well as the entire troop carriers were destroyed. There are also indications that Abu Asad, a key figure in the Ali Ngulde group under Boko Haram, as well as other terrorists like Ibrahim Nakeeb, Mujaheed Dimtu, Mustafa Munzir and several fighters were among the several terrorists eliminated in the air strike.
A yayin wannan farmaki dakarun sun sami nasarar hallaka shugaban jagoran boko Haram Abu Asad da wani Ali Ngulde da kuma wasu ‘yan ta’adda kamar Ibrahim Nakeeb, Mujaheed Dimtu, Mustafa Munzir da kuma mayaka kungiyar da dama.
PRNigeria Hausa
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1255 days 2 hours 50 minutes 41 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1237 days 4 hours 32 minutes 6 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Report By: PRNigeria.com