Dan majalisar dattijai dake wakiltar mazabar Anambra ta kudu sanata Ifeanyi Ubah ya mutu
Mai Magana da yawun sanata Yemi Adaramodu ne ya bayyana hakan ga manema labarai a safiyar Asabar.
Sanata Ifeanyi Ubah wanda shine shugaban kamfanin Capital Oil, ya mutu ne a wani Otel dake birnin Landan a ingila a ranar Asabar.
Read Also:
An sake zaben sanatan a majalisa ta 10 karkashin inuwar jam’iyyar YPP, wanda a shekarar da ta gabata ya koma jam’iyya mai mulkin kasar nan ta APC.
A watan satumbar shekarar 2022, Sanata ifeanyi ya tsalle rijiya da baya bayan da ‘yan bindiga suka kai masa hari a kan hanyar sa ta Enugwu zuwa Ukwu a jihar Anambra.
PRNigeria Hausa
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1483 days 11 hours 46 minutes 59 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1465 days 13 hours 28 minutes 24 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021
Report By: PRNigeria.com