Rundunar Yan sandan jihar Kano ta sami nasarar kame wani hamshakin mai safarar miyagun kwayoyi da ‘yan daba biyar a a yankin ja’oji dake jihar.
Read Also:
Mai Magana da yawun rundunar SP Abdullahi haruna ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin, wanda ya bayyana kamen matsyain wata nasara a yunkurin hukumar na yaki na safarar miyagun da wasu lafuka da ta’ammali da kwayoyin ke haifar da su.
Kiyawa yace jami’an yan sandan dake aiki karkashin Ofishin yan sandan na Ja’oji sun sami nasarar wani matsahi mai kimanin shekaru 25 da ake zargin sa da shafarr miyagun kwayoyi mai suna Hafizu Ali tare da yan daba biyar.
Ya kuma ce sun sami nasarar kwato miyagun kwayoyi da muggan makamai a yayin sumamen










