Home DUNIYA Macky Sall zai Halarci Taron G20 a hukumance

Macky Sall zai Halarci Taron G20 a hukumance

Shugaban kungiyar tarayya Afirka kuma shugaban kasar Senegal Macky Sall na Shirin halartar taron G20 da za a yi a Bali na kasar Indonisiya, kamar yadda jami’ai suka bayyana.

Sall zai kasance a taron da huluna biyu wato zai wakilci kungiyar AU da kuma kasarsa ta Senegal kamar yadda guda cikin jami’an ya shadawa kamfanin yada labarai na reuters a ranar juma’a.

Ziyarar ta Sall wadda it ace ta farko a taron G20, na zuwa ne a daidai lokacin da nahiyar afirka ke kokarin ganin ta rike kasashen masu karfin arziki domin yin la’akari da alkawuran da suka dauka na yanayi.

Hakan ya biyo bayan halarar sall taron sauyin yanayi na majalisa dinkin duniya na COP27 da aka gudanar a kasar Masar inda ya kasance babban mai bada shawara ga kasashe masu arziki da sub a da gudunmmawar tsabar kudi don taimakawa afirka ta daidaita sauyin yanayi.

Taron kasashen na G20 da zai gudana a garin bali na kasar Indonesiya, zai gudana ne a ranakun 15-16 ga watan Nuwamba, wanda ya mamaye mako biyu na taron COP27.

Africa News

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
HOTO: NSCDC ta Tsare Jami'ai 24 Kan Mutuwar Masu Hakar Ma'adinai a TsareShirin Tallafin Mai: Atiku ya yi Watsi da Gaskiyar Magana – APCGwamnatin Tarayya ta Inganta Samar da Abinci ta Hanyar Shirin AgriShield na ONSA Daga Chido OnumahAtiku ya yi Tambaya Kan Rashin Zuwa UNGA a Karo na Uku da Tinubu ya yi, ya Nemi Karin BayaniFalconets ta Fice Daga Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata Ƴan Kasa da Shekaru 20 Bayan Colombia ta Sha Kashi a Wasan KarsheMatawalle Ya Nemi Tallafin Czech Don Samar da Alburusan DICON da Canja FasahaRundunar Sojojin Najeriya Ta Tallafa wa Iyalan Sojojin Gambia da Suka MutuFilato: Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa 11, Sun Kwato MakamaiOPHK ta yi Bayani Kan Rahoton Amnesty na 2016 Dangane da Mutuwar da Ake Zargi a Barkin Giwa2027: Sama da Mambobin Jam'iyyar NDC 6,000 Sun Sauya Sheka Zuwa PDP a EnuguKwankwaso ya Nuna Aniyar Yin Sulhu da Gwamna YusufYadda Hon. Hudu Kanje Ya Sake Fasalin Jagorancin Cigaban Kasa Daga Mika'il Ja'afarƳan Sanda Sun Kama Mutane 300 a Farmakin Wuraren da Ake Aikata Laifuka a FCT Sun Kwace Wukake, Bindigar Wasa, da WiwiZakari Mohammed: Dole Kwara ta Cika Kwarewarta – Dan Takarar ADC ya Nemi Muhawara a BayyaneWSCIJ ta Yaba wa PRNigeria Kan Ci Gaba da Tallafawa Matasa Wajen Sadarwa Bayan Karewar Tallafi
X whatsapp