Home Labarai Karamar Sallah: Sarkin Musulmi ya magantu kan ranar sallah

Karamar Sallah: Sarkin Musulmi ya magantu kan ranar sallah

Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci a Nijeriya ta bukaci musulmin kasar dasu fara duban watan Shawwal na shekarar 1444 (H) daga yammacin 29 ga watan ramadan wanda yayi daidai da  20 ga watan afrilun 2023 (M).

Wannan na kunshe ta cikin wata sanarwa mai dauke sa hannun daraktan gudanarwa na majalisar Zubairu Haruna Usman-Ugwu, wanda yace mai alfarma sarkin musulmi Alh. Muhammad Sa’ad Abubakar na III, ne yayi kiran ga kwamitin duban watan na kasa wato (NMSC).

Sanarwar tace idan aka ga watan kuma aka tabbatar da sahihancin ganin sa, sarkin na musulmi ya ayyana  ranar jama’a 21 ga watan afrilun 2023 matsayin 1 ga watan shawwal kuma ranar idin karamar sallah.

Haka kuma idan ba’a ga watan bay a zama ranar Asabar 22 ga watan na Afrilu matsayin ranar idan na karamar sallah.

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
An Cire Pantami: Lauyoyi 5 Sun Bai wa INEC Wa'adin 14 ga Oktoba Don Wallafa Sunan Ɗan Takarar PDPAIG Ahmed Musa ya Karbi Aiki a Matsayin Shugaban Ƴan Sanda na 25 na Yankin 10, ya yi Alkawarin Inganta Tsaro a Sakoto Kebbi da ZamfaraSojoji Sun Kashe Wanda Ake Zargi da Aikata Ta'addanci, Sun Kwato Bindigar AK-47 a SokotoCOAS Shaibu ya yi Kira da a Haɗa Kai Yayin da Sojoji Ke Faɗaɗa Zuwa Rukunoni 12Najeriya ta Shirya Horarwa ta Yankuna Kan Gano da Bin Diddigin Ƙananan MakamaiSojoji Sun Kai Harin Sama da ya Hallaka Ƴan ISWAP Sama da 40, ya Lalata Motoci a BornoAmurka ta Zargi Najeriya da Daukar Yara Sojoji, Masana'antun Jarirai da Fataucin MutaneHaɗaka DMI da TMS a London ta Tsara Sabuwar Hanyar Goyon Bayan Tinubu Zuwa 2027Yushau Shuaib @57: Bikin Jagora Wanda ya Buɗe Kofofi da Canza Rayuka Daga Hafsat Ibrahim Yusha'u Shuaib @57: Barka da zagayowar Ranar Haihuwa ga Jagoran Mazaje, Mutumin da Ya Bani Dama Daga Ozumi AbdulHarin Jirgin Sama a Filin Jirgin Saudiyya ya yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 12, Raunata 309Trump ya yi Kira ga Sabon Shugaban Ukraine, ya Zargi Zelensky da Kin Amincewa da Yarjejeniyar Zaman LafiyaAFRI-CIRD ta yi Kira ga Gwamnatoci su Kara Kudin Ilimin Ƴa'ya MataAmnesty International ta yi Allah Wadai da Toshe Taron 'Dole Tinubu Ya Tafi' da Ƴan Sanda Suka yi a KanoTMG vs TMS: Matsalar Sadarwa Kan Makomar Tinubu Daga Yushau A. Shuiba 
X whatsapp