Home DUNIYA UAE ta dage haramcin shiga kasarta ga ‘yan Nijeriya

UAE ta dage haramcin shiga kasarta ga ‘yan Nijeriya

Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ta dage haramcin shiga ƙasarta da ta yi wa ‘yan Nijeriya.

Wannan na cikin wata sanarwa da gwamnatin ta fitar wacce PRNigeria Hausa ta samu mai dauke da sa hannun Ministan Yada Labarai da Wayar da Kai na Kasa, Mohammed Idris, a ranar Litinin.

Sanarwar ta ce bayan wata tattaunawa da gwamantin Nijeriyar ta yi da ta ƙasar, an sami cim ma matsaya da yarjejeniyar barin ‘yan Nijeriya su ci gaba da shiga kasar ta UAE.

Kazalika, sanarwar ta ce daga yarjejeniyar har da ɗage haramcin bayar da izinin shiga UAE ga dukkan ’yan Nijieriyar dake son shiga kasa

Sanarwar ta ce za a iya fara neman bizar daga 15 ga watan na Yuli, ta kuma bukaci ‘yan kasar su yi nazari kan bizar ta hanyar ziyartar shafinta na intanet domin karin bayani.

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
An Cire Pantami: Lauyoyi 5 Sun Bai wa INEC Wa'adin 14 ga Oktoba Don Wallafa Sunan Ɗan Takarar PDPAIG Ahmed Musa ya Karbi Aiki a Matsayin Shugaban Ƴan Sanda na 25 na Yankin 10, ya yi Alkawarin Inganta Tsaro a Sakoto Kebbi da ZamfaraSojoji Sun Kashe Wanda Ake Zargi da Aikata Ta'addanci, Sun Kwato Bindigar AK-47 a SokotoCOAS Shaibu ya yi Kira da a Haɗa Kai Yayin da Sojoji Ke Faɗaɗa Zuwa Rukunoni 12Najeriya ta Shirya Horarwa ta Yankuna Kan Gano da Bin Diddigin Ƙananan MakamaiSojoji Sun Kai Harin Sama da ya Hallaka Ƴan ISWAP Sama da 40, ya Lalata Motoci a BornoAmurka ta Zargi Najeriya da Daukar Yara Sojoji, Masana'antun Jarirai da Fataucin MutaneHaɗaka DMI da TMS a London ta Tsara Sabuwar Hanyar Goyon Bayan Tinubu Zuwa 2027Yushau Shuaib @57: Bikin Jagora Wanda ya Buɗe Kofofi da Canza Rayuka Daga Hafsat Ibrahim Yusha'u Shuaib @57: Barka da zagayowar Ranar Haihuwa ga Jagoran Mazaje, Mutumin da Ya Bani Dama Daga Ozumi AbdulHarin Jirgin Sama a Filin Jirgin Saudiyya ya yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 12, Raunata 309Trump ya yi Kira ga Sabon Shugaban Ukraine, ya Zargi Zelensky da Kin Amincewa da Yarjejeniyar Zaman LafiyaAFRI-CIRD ta yi Kira ga Gwamnatoci su Kara Kudin Ilimin Ƴa'ya MataAmnesty International ta yi Allah Wadai da Toshe Taron 'Dole Tinubu Ya Tafi' da Ƴan Sanda Suka yi a KanoTMG vs TMS: Matsalar Sadarwa Kan Makomar Tinubu Daga Yushau A. Shuiba 
X whatsapp