Home Labarai Kotun tarayya a jihar Kano ta dakatar da umarnin Kotu kan Ganduje

Kotun tarayya a jihar Kano ta dakatar da umarnin Kotu kan Ganduje

Babbar Kotun Tarayya dake zaman ta a Jihar Kano ta dakatar da umarnin Babbar Kotun Jihar Kano na Dakatar Da Ganduje daga Jam’iyyar APC.
Alƙalin Kotun mai Shari’a Justice A.M. Liman ne ya bada umarni biyo bayan ƙarar da Ganduje ya shigar a gaban kotun, inda ya yi ƙarar wasu ɓangarori 14, kamar yadda takardar Umarnin ta nuna.
tun da fari dai shugabancin Jam’iyyar APC na mazabar Ganduje dake karamar hukumar Dawakin Tofa ne ya bayar da tabbacin dakatar da Ganduje daga Jam’iyyar bisa abin da ya kira da zargin cin hanci da ake yi masa kuma ya kasa kare kanshi.
ko da yake shugabancin Jam’iyyar reshen jihar ta kano ya barrata jam’iyyar da wadanda suka yanke hukunci cewa ba ‘yan APC bane jam’iyyar adawa su yiwa aiki.
ko dai a ‘yan tsakanin na shugaban Jam’iyyar APCn na riko Abdullahi Ganduje ya fito ya bayyana cewa yana nan a shugabancin jam’iyyar ba gudu ba ja da baya tare da bukatar a hukunta alkalin da ya yanke hukuncin cewa shi ba dan Jam’iyyar APC bane.
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Mutane 200 Sun Mutu Sakomakon Girgizar ƙasar a ColombiaShahararren Mawaƙin Najeriya, Davido ya Rubuta wa Trump Wasiƙa Kan Zaɓen Jihar OsunHukumar NHRC ta Buƙaci a Kama Malamin Addinin, Sheikh JingirRundunar sojin Najeriya ta Daƙile Shirin Ƴan Bindiga a FilatoJami'an Ƴan Sanda 10 Sun Mutu Yayin Artabu da Ƴan Bindiga a Jihar KebbiAn Naɗa ɗan Najeriya Gidado Shuaib Wakilin Matasa na IPRA-UN Gabanin GWAEFCC da "Wuce Gona da Iri" da Tambayar 2027: Shin ana Rudar da Tinubu ta Hanyar Mutanen da ke Kewaye da Shi ? Daga Yushau A. ShuaibAn Samu Gawar Yara 3 da guda 1 a Sume a Gidan Mai Maganin GargajiyaMene ne Ainihin Abin da ya faru Aka Rufe Asusun Bankunan Gwamnatin Osun ?Jami'an Tsaro Sun Ceto Mutane 308 a Jihohin Arewacin Najeriya An Kama Mutane 6 da Ake Zargin da Taimaka wa Mayaƙan ISWAP a Jihar BornoZaɓen 2027: PDP ta Miƙa Sunan Jonathan ga INEC a Matsayin ɗan Takararta na Shugaban ƙasaIyanen Babban Jami'in Kula da Harkokin Kuɗaɗen ƙungiyar ISWAP Sun Miƙa Wuya ga SojojiAna Zargin Mayaƙan Boko Haram da Kashe Sojojin Nijar 14Gombe 2027: Malamai da Mambobin APC Sun yi Allah-wadai da Sukar Rarara ga Pantami
X whatsapp