Home Taska Masu Iƙirarin Jihadi Sun Hallaka Manoma 11 a Jihar Borno 

Masu Iƙirarin Jihadi Sun Hallaka Manoma 11 a Jihar Borno 

Masu Iƙirarin Jihadi Sun Hallaka Manoma 11 a Jihar Borno 

 

AƘalla mutum 11 aka bayar da rahoton masu iƙirarin jihadi sun kashe a wasu ƙauyukan jihar Borno da ke arewacin Najeriya a ranar Asabar.

Wata ƙungiya mai yaƙi da masu iƙirarin jihadi a jihar Borno ta ce an kashe wasu manoma bakwai a yayin da suke shuka a gonakinsu.

Haka ma rahotonni sun ce an kashe wasu manoman huɗu a yankin tafkin Chadi.

Asusun bayar da lamuni na duniya ya yi gargaɗin cewa rikicin zai iya durƙusar da harkokin noma, lamarin da ka iya ƙara yaɗuwar talauci tsakanin al’umomin yankin.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
An Kama Mutane 6 da Ake Zargin da Taimaka wa Mayaƙan ISWAP a Jihar BornoZaɓen 2027: PDP ta Miƙa Sunan Jonathan ga INEC a Matsayin ɗan Takararta na Shugaban ƙasaIyanen Babban Jami'in Kula da Harkokin Kuɗaɗen ƙungiyar ISWAP Sun Miƙa Wuya ga SojojiAna Zargin Mayaƙan Boko Haram da Kashe Sojojin Nijar 14Gombe 2027: Malamai da Mambobin APC Sun yi Allah-wadai da Sukar Rarara ga PantamiGazawar Demarketing: Yadda Sukar Rarara Mai Cike da Kiyayya ga Pantami Ya Rushe Daga Yushau A. ShuaibƘungiyar NARD ta yi Barazanar Shiga Yajin AikiDakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Ƴan Bindiga 3 Sun Ceto Mutane 9 da akai Garkuwa da suƳan Bindiga sun kai Hari a Kotun Shari'a da ke Jihar KatsinaBa ma Goyon Bayan a Riƙa Tura Sojoji Domin Aikin Tsaro a Lokacin Zaɓe - INECJam'iyyar NDC ta Buƙaci Sanata Hanga da Gaya da su Sake Tunani Kan Sauya SheƙaYan Bindiga Sun Kashe Kanal Abdussalam Ude Sun Raunata MatarsaMutane 15 Sun Mutu a Sabon Harin Yan Bindiga a Jihar Benue Zaɓen 2027: Uba Sani ya zaɓi MataimakinsaJami'an Tsaro Sun Kuɓutar da Mutane 32 Yayin da 4 Suka Mutu a Jihar Sokoto 
X whatsapp