Dakarun sojojin Nijeriya sun sami nasarar kwato mutane 44 ciki har da mace da yara daga hannun ‘yan ta’adda dake yankin Timbuktu.
Wannan na matsayin wani yunkuri na cigaba da kakkabe ‘yan ta’addan dake gudanar da ayyukan ta’addanci a yankin dake jihohin Borno da Yobe a arewa maso gabashin Nijeriya.
Read Also:
- An Cire Pantami: Lauyoyi 5 Sun Bai wa INEC Wa’adin 14 ga Oktoba Don Wallafa Sunan Ɗan Takarar PDP
- AIG Ahmed Musa ya Karbi Aiki a Matsayin Shugaban Ƴan Sanda na 25 na Yankin 10, ya yi Alkawarin Inganta Tsaro a Sakoto Kebbi da Zamfara
- Sojoji Sun Kashe Wanda Ake Zargi da Aikata Ta’addanci, Sun Kwato Bindigar AK-47 a Sokoto
Dakarun sun sami nasarar kwato kayayyakin yaki masu darajar gaske da suka hadar da (fierce air cum artillery bombardments da ground battle, haka kuma sun bar MOWAG (Armoured Personnel Carrier) da kantar yaki,da ma Tractor.
Tuni dai yaran da matar da aka sami nasarar kubutar da su daga hannun ‘yan ta’addan aka sama musu tallafin gaggawa da suka hadar da kayan sawa, haka kuma an hannun ta su ga ma’aikatar harkokin mata ta jihar Borno.
Ba iya nasarar kwato muggan makamai aka samu kadai a kai wannan hari ba har da samawa mata da kananan yara da suji ba basu gani ba ‘yan ci da walwala daga sharrin wannan matsala ta rashin tsaro.
PRNigeria Hausa












