Home General Sojojin Saman Nijeriya sun hallaka mayakan boko haram a jihar Borno

Sojojin Saman Nijeriya sun hallaka mayakan boko haram a jihar Borno

Rundunar Sojojin saman Nijeriya ta tabbatar da kudirinta na tabbatar da tsaro da kwanciyar hankali da zaman lafiya a fadin kasar, gami da samar da kayan yaki ga dakarun sojojin dake bakin daga.

wannan na kunshe ta cikin wata sanarwa da daraktan yada labaran shalkwatar rundunar sojojin saman kasar Air Commodore Olusola F Akinboyewa ya aikewa PRNigeria mai dauke da kwanan watan 27 November 2024.

sanarwar ta kara da cewa dakarun ta sun sami nasarar kai wasu gwamman hare hare mabambanta a garin kukawa dake jihar borno a arewa maso gabashin Nijeriya kan mayaka masu tada kayar bayawa.

harin wanda dakarun sojojin saman  karkashin rundunar Operation HADIN KAI (AC OPHK) su kai kan mayaka masu tada kayar baya ya tarwatsa maboyar mayakan.

harin farko da sojojin suka kai sa faru ne bisa wasu bayanan sirri da suka samu, kan maboyar motar yakin ‘yan ta’addan a arewacin kukawa dake da nisan kilomita 5 a jihar borno, nan take dakrun sojojin suka kai dauki inda suka sami nasarar tarwatsa su.

hari na biyu da dakrun suka kai garin na kukawa sun kai shi ne bayan sun sami kira daga kauyen cewa wasu mahara bisa babura sun kai musu hari, nan tyake dakraun sojojin suka kai dauki.

bayan musayar wuta tsakanin sojoji da ‘yan ta’addan dakrun sojojin sun sami nasarar halaka da dama daga cikin su, inda suka kwace babura 20 daga hannun ‘yan ta’addan bayan guduwa da suka yi daji da raunikan harbin bindiga a jukkunan su.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
An Cire Pantami: Lauyoyi 5 Sun Bai wa INEC Wa'adin 14 ga Oktoba Don Wallafa Sunan Ɗan Takarar PDPAIG Ahmed Musa ya Karbi Aiki a Matsayin Shugaban Ƴan Sanda na 25 na Yankin 10, ya yi Alkawarin Inganta Tsaro a Sakoto Kebbi da ZamfaraSojoji Sun Kashe Wanda Ake Zargi da Aikata Ta'addanci, Sun Kwato Bindigar AK-47 a SokotoCOAS Shaibu ya yi Kira da a Haɗa Kai Yayin da Sojoji Ke Faɗaɗa Zuwa Rukunoni 12Najeriya ta Shirya Horarwa ta Yankuna Kan Gano da Bin Diddigin Ƙananan MakamaiSojoji Sun Kai Harin Sama da ya Hallaka Ƴan ISWAP Sama da 40, ya Lalata Motoci a BornoAmurka ta Zargi Najeriya da Daukar Yara Sojoji, Masana'antun Jarirai da Fataucin MutaneHaɗaka DMI da TMS a London ta Tsara Sabuwar Hanyar Goyon Bayan Tinubu Zuwa 2027Yushau Shuaib @57: Bikin Jagora Wanda ya Buɗe Kofofi da Canza Rayuka Daga Hafsat Ibrahim Yusha'u Shuaib @57: Barka da zagayowar Ranar Haihuwa ga Jagoran Mazaje, Mutumin da Ya Bani Dama Daga Ozumi AbdulHarin Jirgin Sama a Filin Jirgin Saudiyya ya yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 12, Raunata 309Trump ya yi Kira ga Sabon Shugaban Ukraine, ya Zargi Zelensky da Kin Amincewa da Yarjejeniyar Zaman LafiyaAFRI-CIRD ta yi Kira ga Gwamnatoci su Kara Kudin Ilimin Ƴa'ya MataAmnesty International ta yi Allah Wadai da Toshe Taron 'Dole Tinubu Ya Tafi' da Ƴan Sanda Suka yi a KanoTMG vs TMS: Matsalar Sadarwa Kan Makomar Tinubu Daga Yushau A. Shuiba 
X whatsapp