Home General Kudin shigar Kamfanin MTN ya karo

Kudin shigar Kamfanin MTN ya karo

Kuɗin shiga na MTN ya ƙaru da kashi 35.6 a watan Maris bayan ƙarin kuɗin kira da data da kamfanin ya yi a watan Fabrairu.

A wani rahoto da ofishin kamfanin na Afirka ta Kudu ya fitar a ranar Litinin, ya ce suna sa ran kuɗin da shigansu zai cigaba da ƙaruwa a wannan shekarar ta 2025.

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin kamfanin ya samu karyewar arziki a jimillar kuɗin shiga na shekara da kaso 69 saboda karyewar darajar naira da matsalolin da suka fuskanta a Sudan a sanadiyar yaƙi, kamar yadda tashar Channels ta ruwaito.

Sai dai duk da matsalolin karyewar darajar naira da yaƙin na Sudan, babban jami’in gudanarwa na kamfanin, Ralph Mupita ya ce suna ganin alamar haske a gaba

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Mutane 6 Sun Rasu 4 Sun Jilkata Sanadiyyar Tsawa a Jihar AdamawaMatatar Dangote ta Dakatar da Amfani da Naira Wajen Sayar da Man FeturZaɓen 2027: Jam'iyyar ADC ta Mayar da Martani kan Hukuncin Kotu Akwai Yiwuwar ba zan kai Lokacin Zaɓen 2027 ba - ObiHukuncin da Kotu ta Yanke wa Direban Keke Napep Kan Aikata Fyaɗeɓata Sunan Gwamnatin Katsina: Kotu ta buƙaci Ƴan Sanda su Tsare Dr Kurfi Gwamnonin Arewacin Najeriya sun Kafa Gidauniyar Yaƙi da Matsalar TsaroGwamnatin Tarayya ba ta Yanke Hukuncin Sauya Kayan NYSC ba - Ministan MatasaJuyin Mulki: DSS ta Gurfanar da Mutane 5 kan ɓoye Timipre Sylva Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 Tare da Limami a Jihar Sokoto Dakarun Soji Sun Bankaɗo Wajen ƙera da Rarraba Bindigogi ga Ƴan Ta'addaJami'an DSS Sun Kama Tsohon Ministan Kimiyya da Fasaha, Uche NnajiYan Bindiga Sun Hallaka Mutane 10 a Jihar BenueNMDPRA ta Gargaɗi Gidajen Man da ba su Rage Farashi ba NECO: ɗalibai 35 na Hannun Ƴan Bindiga - Ƴan Sanda 
X whatsapp